“Samar da tsarin data mai sauƙi: www.datawellng.com ya buɗu ne da tsaruka masu inganci da sauƙin samu.”
A wajen ganin cewa an samar da ingantaccen tsari da sauƙi a harkar fasahar tsarin yanar gizo a Nigeria, The Data Well Nigeria na farin ciki tareda alfahari wajen sanarwa cewa an buɗe sabon shafin na yanar gizo, www.datawellng.com. Domin ƙara ƙarfafa gaskiyar ta na ganin cewa an samar da data mai sauƙi, an samar da tsari mai sauƙin bi a yanar gizon ta yadda za’a bi cikin sauƙi.
Yanzu da aka buɗe sabon shafin, masu buƙatar siyan data zasu iya yin rijista cikin sauƙi kuma har su samu sauƙin kaso 15% akan duka tsarin data dinmu. Shafin yanada tsari dayawa na harkokin kamfanunuwan layikan wayoyi kaman su MTN, GLO, Airtel da 9mobile na katin waya da kuma data a farashi mai sauƙi. Waje ne na zuwa indai ana neman abu mai sauƙi da inganci.
The Data well ba iya data kaɗai suke siyarwa ba, ana iya biyan kudin TV, kudin wuta, da kuma kudin jarabawa kaman su WAEC da NECO a shafin, yana da sauƙin amfani.
Olaiya Abdulmalik, wanda shine wanda ya kafa shafin Data Well Nigeria, ya bayyana cike da farin ciki akan buɗe shafin, yace, “Sabon shafinmu an tsara shi ne ta yadda masu siyan abu akan shafin zasuji daɗi, don samar da yanayi mai sauƙi ga kowa. Muna kan bakanmu na ganin cewa mun gyara yadda yan Nigeria ke ciniki a yanar gizo izuwa ga abu mai sauƙi.
Don samun sababbin bayanai daga garemu akan abubuwan da muka tanada muku, da kuma labarai daga The Data Well Nigeria, ana bukatar da abi shafin mu na sada zumunta wanda shine @datawellng.
Domin samun ƙarin bayanai da tambayoyi, ku tuntuɓe mu ta hanyar adireshin mu kamar haka: support@datawellng.com. Ko kuma ta hanyar kiran waya ko WhatsApp kamar hakaWhatApp: 07063420657, 08100256181

Bayani kan The Data Well Nigeria: The Data Well Nigeria yana ɗaya daga cikin tsaruka wanda ke bada ikon siyan data mai sauƙi da kuma biyan kuɗin abubuwa ta shafin yanar gizo a Nigeria. Kuma an gina ne akan ganin cewa an samar da sauƙin data ga kowa, shafin ya tanadar da abubuwa dayawa da ya danganci harkar data da biyan kudi a wayoyi, wanda hakan yana taimakawa wajen inganta yanayin ƙasa.
A ziyarci www.datawellng.com domin samun ƙarin bayanai.